Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - Jami’in kula da ayyukan na ECES, Mista Hamza Fassi- Fihri, ya bayyana haka a lokacin horon da aka yi a Birnin Kebbi a dakin taro na Jamvaly Otel, inda ya ce taron ya kasance na kwanaki uku ne bisa bukatar Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Jihar Kebbi (KESIEC).
Ya ce, “Mun yi farin ciki da samun damar kafa wadannan horaswar tare da hadin gwiwar abokan huldar mu na EU-SDGN, Gidauniyar Albino da Asusun Tallafin Mata na Nijeriya.
342/